Labaran zube ɗaya ne daga cikin ginshiƙan adabin Hausa. Kuma duk da cewa akalar rubutan labaran Hausa, wanda ake yi wa laƙabi da 'adabin kasuwar Kano ta fi karkata ga ɓangaren shafukan sada zumunta ...