Ana gudanar da taron sauyin yanayi wato COP30 na bana ne a birnin Belem da ke arewacin ƙasar Brazil, inda ake wa kallon hanya mafi sauƙi zuwa wajen shiga katafaren dajin Amazon, wanda shi ne daji mafi ...